Calendar a tkinter python. Hada calendar da python. Hada Graphical User Interface(GUI) applications a computer dinka. Zaku iya yin wannan a pydroid app dinku na Wayar ku
Assalamu Alaikum My gorgeous mutane na internet baki daya , Yan uwa barkan mu da war haka.🌍🌎🌏
Ga link din Code din:
⤵️⤵️⤵️
https://github.com/cyberxploit/Calend...
Kada ku manta kuyi mana star din repository din mu domin kara muna karfin gwiwa. 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
🔻🔻🔻🔻
*GARGADI / DISCLAIMER:
Duk abinda muke koyarwa, muna yinsa ne domin ilimi kawai. Bama goyon bayan kayi amfani da wannan ilimin domin cutar da wani (❌❌❌).
Dan haka sai a kula. 💯💯💯
A yau 5 ga watan Mayu 2021 ne muka saka wannan bidiyo akan yadda zaku fara hada application na CALENDAR a Computer dinku ko wayar ku
Wannan bidiyon zai nuna muku yadda ake Hada CALENDAR a computer ko waya (Pydroid) da python
Sai ku daure ku biyo mu cikin bidiyon.
1
Zaku iya neman mu a dayar channel din mu ta
Channel dinmu ta turanci
⏬⏬⏬
/ @cyberxploit1401
domin koyan programming na computer da kuma ethical hacking.
Ko kuma ku tun tube mu a Sauran social networks din mu
🌏🌎🌍
Github:
https://github.com/cyberxploit
Facebook:
/ cyberxploit166
Twitter:
https://twitter.com/cyberxploitHaus?s=09
Instagram:
/ cyberxploithausa
Telegram:
https://t.me/Cyberxploit_Hausa
Hausa YouTube channel:
/ @cyberxploithausa
English channel:
/ @cyberxploit1401
Video Tags:⤵️⤵️⤵️
#Calendar #CalendarPythonTkinter #pythonProjectTkinter #hadaApplication
#DownloadYoutubeVideo #python #pythonProject #GUIapps #hadaGUIapps #WayarAndroid #tkinterProject #PythonProgramming #HausaTkinter #pythonHausa #HausaPythonTkinter
🙏🙏🙏
*Mungode da kallo
*Thanks for watching
*شكرا لكم
*Trie bien
In questa pagina del sito puoi guardare il video online Hada CALENDAR da tkinter a python | projects ideas python della durata di ore minuti seconda in buona qualità , che l'utente ha caricato Cyberxploit Hausa 04 maggio 2021, condividi il link con amici e conoscenti, su youtube questo video è già stato visto 157 volte e gli è piaciuto 4 spettatori. Buona visione!