#23. Python Os_Module | Operating System module a python | koyon python

Pubblicato il: 24 giugno 2021
sul canale di: Cyberxploit Hausa
387
15

Python Tutorials.
Os module ta hanyar amfani da python

Assalamu Alaikum My gorgeous mutane na internet baki daya , Yan uwa barkan mu da war haka.🌍🌎

🔻🔻🔻🔻

*GARGADI / DISCLAIMER:

Duk abinda muke koyarwa, muna yinsa ne domin ilimi kawai. Bama goyon bayan kayi amfani da wannan ilimin domin cutar da wani (❌❌❌).

Dan haka sai a kula. 💯💯💯



A yau 24 ga watan Juni 2021 ne muka saka wannan bidiyo akan yadda zakuyi amfani da Operating System module a python domin shiga cikin Operating System dinku ta computer dinku


Wannan bidiyon zai nuna muku yadda Yan arewa ya kamata su mike tsaye wajen ganin sun koyi Programming domin ci gaban su

Sai ku daure ku biyo mu cikin bidiyon.

Zaku iya neman mu a dayar channel din mu ta

Channel dinmu ta turanci

⏬⏬⏬

   / @cyberxploit1401  

domin koyan programming na computer da kuma ethical hacking.

Ko kuma ku tun tube mu a Sauran social networks din mu


🌏🌎🌍



Github:
https://github.com/cyberxploit

Facebook:
  / cyberxploit166  


Twitter:
https://twitter.com/cyberxploitHaus?s=09

Instagram:
  / cyberxploithausa  

Telegram:
https://t.me/Cyberxploit_Hausa

Hausa YouTube channel:
   / @cyberxploithausa  

English channel:
   / @cyberxploit1401  




Video Tags:⤵️⤵️⤵️

#PythonOsmodule #OperatingSystem #PythonHausa #WorkWithFilesinPython #koyonKompiyuta #KoyonProgramming #Java #Python #ProgrammingHausa #pythonProject #tkinterProject #PythonProgramming #HausaTkinter #pythonHausa #HausaPythonTkinter



🙏🙏🙏

*Mungode da kallo
*Thanks for watching
*شكرا لكم
*Trie bien


In questa pagina del sito puoi guardare il video online #23. Python Os_Module | Operating System module a python | koyon python della durata di ore minuti seconda in buona qualità , che l'utente ha caricato Cyberxploit Hausa 24 giugno 2021, condividi il link con amici e conoscenti, su youtube questo video è già stato visto 387 volte e gli è piaciuto 15 spettatori. Buona visione!